Developer: Zaidhbb
Category: Music & audio
Assalamu Alaikum 'Yan Uwa Musulmi,
Wanna application mai suna "Lakcocin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya Part 2" na kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Abdallah Usman G/Kaya, Kano Nigeria.
Application din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
Application din munyi shi kashi biyu, wato part 1 da part 2. Sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya part na app din.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
*Bug Fixed