Wannan littafin/application Mai suna hanyoyin Waraka a Tafin Hannunka ta ƙunshi bayanai da suka shafi Sihiri da rabe-rabensa, maita,hassada da sauran cututtukan da al\umma ke fama da su da yadda za a magance waɗannan Cututtuka ta hanyar amfani da ayoyin Alkur\ani mai girma, addu\o\i da kuma magungunan gargajiya wanda aka daɗe ana amfani da su shekaru dubbai da suka gabata. Na yi tunanin rubuta wannan littafin tare da haɗa wannan application ɗin ne bayan na yi dogon na nazari cewa lallai al\ummar mu musamman al\ummar Musulmi masu amfani da harshen Hausa suna da buƙatuwa su san menene Sihiri?, maita, hassada da illolin da suke yi wa jama\a da kuma hanyar warware su. Bugu da ƙari a duniyar Musulunci an yi rubuce-rubuce da dama akan waɗannan cututtuka da harsuna daban-daban musamman ma harshen larabci amma mu anan akwai ƙaranci littatafan da aka rubuta su da harshen Hausa wannan ya sanya na ɗauki abin rubutu da faɗa cikin bincike domin bada tawa guduwar abin da ya sauƙa. Wannan littafin/application ta tattaro ayoyi Alkur\ani Mai girma da hadisai Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam) da kuma bayanai na malamai da yadda za a samu waraka daga cututtuka daban-daban da kuma addu\o\in nema biyan buƙata da fita daga ƙunci. A cikin wannan binciken mun yi amfani da gogayyar da muke da ita na tsawon shekaru sama da ishirin (20yrs) muna bada maganin gargajiya (Islamic Medicine) hakan ya ba mu damar kawo hanyoyi da dama da muke amfani da su wa jama\a kuma suke samun waraka da iznin Allah Subhanahu Wata\ala. Dan haka wannan manhajar zata taimakawa jama\a sosai wajen magance Cututtukan da dama da kuma samun mafita daga matsalolinsu na yau da kullum. Muna rokon Allah ya sanya aikin nan da muka yi ta zama karɓaɓɓe kuma ya kasance sadaƙatut-jariya garemu a bayan wafatin mu.
- 2024-08-18Update date
- Android Supported5.1
About HANYOYIN WARAKA 6.3.2
What's New in the Latest Version 6.3.2
Last updated on 2024-08-18
-
Additional Information
Version
6.3.2
Requires Android
5.1
Category
App ID
com.hanyoyinwaraka.dev
Same like HANYOYIN WARAKA 6.3.2
ABC Kids - Tracing & Phonics 1.4.6 App 2
Free APK Learn Korean, Japanese, Chines
Hello English: Learn English 795 Free AP
Quizlet: Learn Languages & Vocab with Fl
HiNative - Q&A App for Language Learning
Exam Preparation App:Mock Test Series-Li
Drops: Learn 32 new languages 31.18 Free
ClassDojo 4.53.0 Free APK,APP2019
ABCmouse.com 7.16.0 Free APK,APP2019
Voice Training - Learn To Sing Phrase En
ABC Kids - Tracing & Phonics 1.4.6 App 2
Free APK Learn Korean, Japanese, Chines
Hello English: Learn English 795 Free AP
Quizlet: Learn Languages & Vocab with Fl
HiNative - Q&A App for Language Learning
Exam Preparation App:Mock Test Series-Li
Drops: Learn 32 new languages 31.18 Free
ClassDojo 4.53.0 Free APK,APP2019
ABCmouse.com 7.16.0 Free APK,APP2019
Voice Training - Learn To Sing Phrase En